Ribar Kishi: Hausa Novel (Hausa Edition)
📄 Viewing lite version
Full site ›
Book Details
Author(s)Aliyu, Haris
ISBN / ASIN149541874X
ISBN-139781495418747
AvailabilityCurrently unavailable.
CategoryPaperback
MarketplaceUnited States 🇺🇸
Description ▲
‘Da na sani…’ da ‘Bazan mance ba…’ kunnen jaki ne, basu taba haduwa saida dalili. ‘Ribar Kishi kuwa adashen makauniya ce, idan tasan na zubi batasan ta dauka ba’ Fatima Zara ta kasance diya daga cikin iyalan mai biyar. Ta Rayu cikin jin dadi da kwanciyar hankali a dalilin biyu. Ta shiga cikin kuncin rayuwa a yayin da kishin daya ya tarwatsa zaman lafinya da kwanciyar hankalin su, wanda yayi sanadiyyar rayuwar daya kuma ta gurbata rayuwar daya. Duk a cikin littafin RIBAR KISHI.
More Books in Paperback
Nightmare Hour TV Tie-in Edition
View
First Light
View
The Miles Between
View
Prize Stories 1990: The O. Henry Awards (Pen / O. Henr…
View
Democracy Begins Between Two
View
The Model Locomotive Engineer, Fireman, and Engine Boy
View
Bloodline in the Sand
View
Making America, Volume A, Brief, 2nd Ed + Perfect Unio…
View
Ellis, Becoming a Master Student, 11th Edition Plus My…
View